M. Sh 33:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji ka inganta jaruntakarsu,Ka karɓi aikin hannuwansu,Ka murƙushe ƙarfin abokan gābansu,Da waɗanda suke ƙinsu don kada su ƙara tashi.”

M. Sh 33

M. Sh 33:2-16