M. Sh 33:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna koya wa Yakubu farillanka,Suna koya wa Isra'ila dokokinka.Suna ƙona turare a gabanka,Suna ƙona hadaya ta ƙonawa a bagadenka.

M. Sh 33

M. Sh 33:1-19