M. Sh 33:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kan Biliyaminu, ya ce,“Shi ƙaunatacce na Ubangiji ne,Yana zaune lafiya kusa da shi,Ubangiji yana yi masa garkuwa dukan yini,Yana zaune a kan kafaɗunsa.”

M. Sh 33

M. Sh 33:5-16