M. Sh 32:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su lalace saboda yunwa,Zazzaɓi mai zafi, da muguwar annoba za su cinye su.Zan aika da haƙoran namomi a kansu,Da dafin abubuwa masu jan ciki.

M. Sh 32

M. Sh 32:16-27