M. Sh 32:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda suke a waje, takobi zai kashe su,A cikin ɗakuna kuma tsoro,Zai hallaka saurayi da budurwa,Da mai shan mama da mai furfura.

M. Sh 32

M. Sh 32:24-32