M. Sh 28:52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su kewaye garuruwanku da yaƙi, har dogayen garukanku, da kagaranku waɗanda kuke dogara gare su, su rurrushe. Za su kewaye garuruwan ƙasarku da yaƙi a ƙasar da Ubangiji Allahnku ya ba ku.

M. Sh 28

M. Sh 28:51-55