M. Sh 28:51 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ta ci shanunku da amfanin ƙasarku har ku hallaka. Ba za ta bar muku hatsi ko ruwan inabi, ko mai, ko 'ya'yan shanunku, ko na tumaki da na awakinku ba, har ta lalatar da ku.

M. Sh 28

M. Sh 28:44-54