M. Sh 28:53 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku ci naman 'ya'yanku, mata da maza, waɗanda Ubangiji Allahnku ya ba ku, saboda irin tsananin kewayewar da magabtanku suka yi muku da yaƙi.

M. Sh 28

M. Sh 28:48-54