M. Sh 11:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duka biyunsu suna hayin Urdun ne, yamma da hanya a ƙasar Kan'aniyawa, mazaunan Araba, kusa da Gilgal, wajen itacen oak na More.

M. Sh 11

M. Sh 11:24-32