M. Sh 11:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Ubangiji Allahnku ya kai ku cikin ƙasar da za ku shiga ku mallake ta, sai ku ɗibiya albarkar a Dutsen Gerizim, ku ɗibiya la'anar kuma a Dutsen Ebal.

M. Sh 11

M. Sh 11:23-32