M. Sh 11:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama za ku haye Urdun, ku shiga ƙasar da za ku mallaka, wadda Ubangiji Allahnku yake ba ku. Sa'ad da kuka mallake ta, kuka zauna a ciki,

M. Sh 11

M. Sh 11:29-32