Luk 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku yi aikin da zai nuna tubanku, kada ma ku ko fara cewa a ranku Ibrahim ne ubanku. Ina dai gaya muku Allah yana da iko ya halitta wa Ibrahim 'ya'ya daga duwatsun nan.

Luk 3

Luk 3:3-9