Luk 3:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, Yahaya ya ce wa taron jama'ar da yake zuwa domin ya yi musu baftisma, “Ku macizai! Wa ya gargaɗe ku ku guje wa fushin nan mai zuwa?

Luk 3

Luk 3:3-9