Luk 3:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko yanzu ma an ɗora bakin gatari a gindin itatuwa. Saboda haka duk itacen da bai yi 'ya'ya masu kyau ba, sai a sare shi, a jefa a wuta.”

Luk 3

Luk 3:3-18