L. Mah 4:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Barak ya runtumi karusan da rundunar har zuwa Haroshet ta al'ummai. Aka kashe dukan rundunar Sisera da takobi, ba wanda ya tsira.

L. Mah 4

L. Mah 4:7-18