L. Mah 4:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya sa Barak ya yi kaca-kaca da Sisera, da karusansa duka, da rundunar mayaƙansa duka da takobi. Sisera kuwa ya sauka daga karusarsa, ya gudu da ƙafa.

L. Mah 4

L. Mah 4:14-17