L. Mah 4:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Sisera ya gudu da ƙafa zuwa alfarwar Yayel matar Eber, Bakene, gama akwai jituwa tsakanin Yabin Sarkin Hazor da gidan Eber, Bakene.

L. Mah 4

L. Mah 4:11-24