L. Mah 16:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da mutane suka gan shi, sai suka raira waƙar yabon allahnsu, suna cewa, “Allahnmu ya ba da maƙiyinmu a hannunmu, wanda ya fallasa ƙasarmu, ya kashe mutanenmu da yawa.”

L. Mah 16

L. Mah 16:18-31