L. Mah 16:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shugabannin Filistiyawa kuwa suka taru domin su miƙa babbar hadaya ga allahnsu, Dagon. Suka raira waƙa, suka ce, “Allahnmu ya ba da Samson, maƙiyinmu a hannunmu!”

L. Mah 16

L. Mah 16:20-26