L. Mah 12:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Yefta ya tara dukan mutanen Gileyad, suka yi yaƙi da mutanen Ifraimu, suka ci su.Mutanen Ifraimu suka ce musu, “Ku mutanen Gileyad masu neman mafaka ne a cikin Ifraimu da Manassa!”

L. Mah 12

L. Mah 12:2-9