L. Mah 12:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Gileyad suka hana mutanen Ifraimu hayewa ta mashigan Kogin Urdun. Idan wani mutumin Ifraimu gujajje ya ce, “Ku bar ni in haye.”Sai mutanen Gileyad su tambaye shi, “Kai mutumin Ifraimu ne?”Idan ya ce, “A'a,”

L. Mah 12

L. Mah 12:4-7