L. Mah 12:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da na ga ba ku cece ni ba, sai na yi kasai da raina, na haye don in yi karo da Ammonawa. Ubangiji kuwa ya ba da su a hannuna. Me ya sa kuka zo yau don ku yi yaƙi da ni?”

L. Mah 12

L. Mah 12:1-6