L. Mah 12:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Yefta ya amsa musu, ya ce, “Ni da mutanena mun yi ta jayayya da Ammonawa, na kira ku don ku cece ni, amma ba ku cece ni daga hannunsu ba.

L. Mah 12

L. Mah 12:1-10