L. Mah 11:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dattawan Gileyad suka amsa masa, “Abin da ya sa muka zo wurinka yanzu, shi ne domin ka tafi tare da mu ne mu yi yaƙi da Ammonawa, ka kuma zama shugaban dukan jama'ar Gileyad.”

L. Mah 11

L. Mah 11:1-17