L. Mah 11:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yefta kuwa ya ce musu, “Idan kuka koma da ni gida domin in yi yaƙi da Ammonawa, idan Ubangiji ya ba da su a hannuna, to, zan zama shugabanku.”

L. Mah 11

L. Mah 11:1-18