L. Mah 11:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Yefta ya ce wa dattawan Gileyad, “Ba ku kuka ƙi ni, kuka kore ni daga gidan mahaifina ba? Me ya sa kuka zo wurina a lokacina da kuke shan wahala?”

L. Mah 11

L. Mah 11:1-10