L. Mah 10:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ammonawa kuma suka haye Urdun don su yaƙi mutanen Yahuza, da na Biliyaminu, da na kabilar Ifraimu. Isra'ilawa kuwa suka matsu ƙwarai.

L. Mah 10

L. Mah 10:7-12