L. Mah 10:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Isra'ilawa suka yi kuka ga Ubangiji, suna cewa, “Mun yi maka zunubi, gama mun bar binka, ya Allahnmu, muka yi wa Ba'al sujada.”

L. Mah 10

L. Mah 10:1-12