L. Mah 10:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka murƙushe Isra'ilawa, suka matsa musu. Har shekara goma sha takwas suka yi ta matsa dukan Isra'ilawan da suke a hayin Urdun daga gabas, a cikin Gileyad, inda Amoriyawa suke zaune.

L. Mah 10

L. Mah 10:1-9