L. Kid 36:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan suka auri waɗansu daga waɗansu kabilan jama'ar Isra'ila, wato za a ɗebe gādonsu daga gādon kakanninmu a ƙara wa gādon kabilan mutanen da suka aura, wato ka ga an ɗebe daga cikin namu gādo ke nan.

L. Kid 36

L. Kid 36:1-10