L. Kid 36:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ce, “Ubangiji ya umarce ka ka raba wa Isra'ilawa gādon ƙasar ta hanyar jefa kuri'a. Ubangiji kuwa ya umarce ka ka ba 'ya'ya mata na Zelofehad, ɗan'uwanmu, gādo.

L. Kid 36

L. Kid 36:1-12