L. Kid 36:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da shekara ta hamsin ta murnar Isra'ilawa ta kewayo, za a haɗa gādonsu da na kabilan mutanen da suka aura, da haka za a ɗebe gādonsu daga gādon kabilar kakanninmu.”

L. Kid 36

L. Kid 36:1-7