L. Kid 29:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a miƙa hadaya ta ƙonawa da 'yan bijimai goma sha uku, da raguna biyu, da 'yan raguna goma sha huɗu bana ɗaya ɗaya don daɗin ƙanshi ga Ubangiji. Dabbobin nan su zama marasa lahani.

L. Kid 29

L. Kid 29:7-17