L. Kid 29:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta goma sha biyar ga watan bakwai za a yi tsattsarkan taro domin yin sujada, ba za a yi aiki ba. Su kiyaye idin da girmama Ubangiji har kwana bakwai.

L. Kid 29

L. Kid 29:7-19