L. Kid 29:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a kuma miƙa bunsuru guda saboda hadaya don zunubi, banda hadaya don zunubi saboda yin kafara, da hadaya ta ƙonawa ta kullum, tare da hadayarta ta gāri, da hadayarsu ta sha.

L. Kid 29

L. Kid 29:1-21