L. Kid 29:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tare da dabbobin za a miƙa hadaya ta lallausan gāri wanda aka kwaɓa da mai. Za a miƙa gāri humushi uku na garwa tare da kowane bijimi, da gāri humushi biyu na garwa tare da kowane rago,

L. Kid 29

L. Kid 29:5-17