L. Kid 25:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan mata sukan gayyaci mutanen zuwa wajen shagalin tsafinsu. Isra'ilawa kuwa sukan ci abinci, su kuma yi sujada ga gumaka.

L. Kid 25

L. Kid 25:1-6