L. Kid 25:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka Isra'ilawa suka shiga bautar gumakan Ba'al na Feyor. Sai Ubangiji ya husata da Isra'ilawa.

L. Kid 25

L. Kid 25:2-5