L. Kid 23:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bal'amu ya faɗi jawabinsa, ya ce,“Tashi, Balak, ka ji,Ka kasa kunne gare ni, ya ɗan Ziffor.

L. Kid 23

L. Kid 23:15-24