L. Kid 23:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah ba kamar mutum ba ne, da zai yi ƙarya,Ba kuwa ɗan mutum ba ne, da zai tuba.Zai cika dukan abin da ya alkawarta,Ya hurta, ya kuwa cika.

L. Kid 23

L. Kid 23:16-27