L. Kid 23:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bal'amu ya koma wurin Balak ya same shi yana tsaye kusa da hadayarsa ta ƙonawa tare da dattawan Mowab. Balak kuwa ya ce masa, “Me Ubangiji ya faɗa?”

L. Kid 23

L. Kid 23:16-19