L. Kid 23:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wa zai iya ƙidaya yawan Isra'ilawa da suke kamar ƙura?Yawansu ya fi gaban lasaftawa.Bari ƙarshena ya zama kamar ɗaya daga cikin mutane Allah,Bari in mutu cikin salama kamar adalai.”

L. Kid 23

L. Kid 23:1-16