Gama daga kan duwatsu na gan su,Daga bisa kan tuddai na hange su,Jama'a ce wadda take zaune ita kaɗai,Sun sani sun sami albarka fiye da sauran al'ummai.