L. Kid 23:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Balak ya ce wa Bal'amu, “Me ke nan ka yi mini? Na kawo ka domin ka la'anta abokan gābana, ga shi, sai albarka kake sa musu!”

L. Kid 23

L. Kid 23:2-15