L. Kid 21:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ji wa'adin Isra'ilawa, ya kuwa ba su Kan'aniyawa, suka hallaka su da biranensu ƙaƙaf. Don haka aka sa wa wurin suna Horma, wato hallakarwa.

L. Kid 21

L. Kid 21:1-10