L. Kid 21:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Isra'ilawa suka yi wa'adi ga Ubangiji, suka ce, “In hakika, za ka ba da mutanen nan a hannunmu, lalle za mu hallaka biranensu ƙaƙaf.”

L. Kid 21

L. Kid 21:1-3