L. Kid 21:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ilawa suka kama hanya daga Dutsen Hor zuwa Bahar Maliya don su kauce wa ƙasar Edom. Sai jama'a suka ƙosa da hanyar.

L. Kid 21

L. Kid 21:1-8