L. Kid 19:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk abin da mutumin da ba shi da tsarki ya taɓa zai ƙazantu, duk wanda kuma ya taɓa abin da marar tsarkin ya taɓa zai ƙazantu har maraice.”

L. Kid 19

L. Kid 19:14-22