L. Kid 19:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan zai zama musu ka'ida har abada. Wanda ya yayyafa ruwan tsarkakewa, sai ya wanke tufafinsa, wanda kuma ya taɓa ruwan tsarkakewa zai zama marar tsarki har maraice.

L. Kid 19

L. Kid 19:17-22