L. Kid 20:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dukan taron jama'ar Isra'ilawa suka zo jejin Zin a watan fari, suka sauka a Kadesh. A nan ne Maryamu ta rasu, a nan kuma aka binne ta.

L. Kid 20

L. Kid 20:1-9